Monday, 11 December 2017

TARIHIN HAUSA DAGA HABASHA 4

ASALIN HAUSA
Masu wannan ra'ayi, sun tafi akan cewa Hausa tasamo
asaline daga (habasha), a lokacin hausa bata da suna kawai dai ana kiranta da 'Ma..gu..za..',sakamakon sunan shugaban kabilar ta
Maguz.
  Shikuma maguz yashahara wajen kasuwanci, kere-kere, da kuma yake-yake. Shiyasa kabilar yankin yammacin kogi wanda akekira (Red sea) a yanzu, suka hada kai suka koroshi da mabiyansa har izuwa inda gabar kogin lake-chard wanda ake kira
(chadi) yake a yanzu.
Tafiya tai nisa sai suka rarrabu, wasu sukashiga chadi, wasu kuma suka shiga niger tayammacin arewa, yayin da wasu kuma suka kutsa yankin Nigeria ta arewa.

No comments:

Post a Comment